Hausa Music

Umar M Shareef – Kan Kauna (Official Audio) 2023 Download Mp3

Sabuwar Wakar Umar M Shareef “Kan Kauna” Official Audio Download Mp3 2023.

A yanzu haka Shahararran Mawaki Umar M Shareef Ya Saki Wata Sabuwar Wakar Sa Wacce A yanzu haka Ta Dauka kuma Tayi Dadi sosai a yanzu haka ga audio wakar ka Saurara.

Full Audio.

Kamar yadda a yanzu haka ka Saurari Wanna wakar nasan cewa kaga yadda wanna wakar ta kasance.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button