Kannywood

Alhamdulilih Fitaccen Jarumin Fina Finan Hausa Adam Abdullahi Adam Abale Zai Angon Ce Ranar Juma’at 27

Fitaccen Jarumin Fina Finan Hausa Adam Abdullahi Adam Abale Zai Angon Ce Ranar Juma’at 27 ga Wannan Watan.

A yanzu haka wannan Labarin na auren abale ya karade Duniya kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa SUNA fatan AL’KHAIRI Akan wannan auren a yanzu haka ga wanna huton ka karanta domin zakaji Ranar aure.

A yanzu haka ka Karanta kamar yadda a wannan watan za ayi bikin kuma a yanzu haka mutane da yawa sunyi Masa fatan allah ga hutun ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan hotun nasan cewa kaga Ranar daurin auren kuma a yanzu haka muna fatan allah ya Basu zaman lafíya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button