Labaran Duniya

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Abba Bello Halliru Dan Takarar Majalisar Tarayya a Jami’yyar PDP Mai Wakiltar Birnin Kebbi rasuwa.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Abba Bello Halliru Dan Takarar Majalisar Tarayya a Jami’yyar PDP Mai Wakiltar Birnin Kebbi rasuwa.

A yaune muka samu labarin rasuwar dan Takarar Kujerar Majalissar tarayya a karkashin Jam’iyyar PDP watau Abba bello halliru wanda yake wakiltar birnin kebbi da bunza.

Wannan rasuwa dai ta tayar da Hankulan Mutane matuka, wannan kuma ya zama izina ga Dukkan nin yan siyasa domin su tuna cewa akwai mutuwa a gaban su.

Allah Ya jikansa da rahama yasa ya huta idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Muna FATAN Allah ya jikanshi da rahama ameen.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button