Kannywood

Tirkashi” Taron Siyasa Ya Hada Adam A Zango Da Tsohuwar Matarsa Amina Kalli Abunda Ya faru

A Karon Farko Taron Siyasa Ya Hada Adam a Zango da Tsohuwar Matarsa kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda ka Sani Dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa Adam a Zango ya fiye Auri saki kamar yadda a yanzu haka yayi aure sama da 3.

A yanzu haka wannan itace Matarsa Ta Farko Wacce ya aura kuma suka Rabo kamar yadda a yanzu haka kuma Taron Siyasa Ya Hada su a yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan video nasan cewa kaga Abunda ya faru a wanna wajan Tsakanin Adam a Zango da Tsohuwar Matarsa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button