Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Anyi Mutuwar Data Girgiza Duniya Da Masana’antar Kannywood

innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Anyi Wata Mutuwa Wacce a yanzu haka ga girgiza Duniya da kuma masana’antar Kannywood.

A yanzu haka Jarumar Kannywood itace ta fara wallafa wanna Labarin kamar yadda a yanzu haka ta bayyana cewa a kwana kin baya ta wallafa hoton sa Tana neman temako.

Ta bayyana cewa Babu wanda ya taimaka Masa wasu sun fara zargin ta Akan cewa itace take neman kudi ta bayyana cewa a yanzu haka gashi Allah yayi Masa rasuwa.

Muna FATAN Allah ya jikanshi da rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button