Labaran Duniya
kalli Kyautar Da Aisha Buhari Ta Yiwa Aminu Bayan Ta Sakeshi Mutane Da Yawa Sun Girgiza

Yanzu Yanzu Kalli Kyautar Da Aisha Buhari Ta Yiwa Aminu Bayan Ta Sakeshi mutane da yawa sun girgiza.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Wani labari ya karade social media ana cewa aisha Buhari ta yiwa Aminu kyauta bayan ta Sakeshi kamar yadda mutane da yawa sunji labarin.
An bayyana cewa aisha Buhari ta Bawa Aminu kyautar mota haka zalika ta bashi Kyautar Kudi a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa sunce Hakan bai daceba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
www.sarkiloaded.com.ng