Labaran Duniya

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Wani Dan Sanda Rasuwa Bayan Ya Karbe Addinin Musulunci

Allahu Akbar Wani Dan Sanda Kenan Daya Rasu Kwana biyu da Karbar Addinin Musulunci.

Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani a kwana baya wani ‘dan sanda a jihar Kano ya Musulinta, inda jama’a suka yi ta masa barka da taya shi murna Kasancewar Allah Yasa ya gane gaskia.

Kwatsam sai kuma muka samu labarin cewa Allah yayi mashi rasuwa Dan Sandan ya Musulunta ne a jahar Kano ya rasu bayan wata daya da Musulinta, wannan bawan Allah da kuke gani dan sanda a yankin Jakara police station yau kwanansa 30 da karbar addinin Musulunci, yau kuma Allah ya karbi ruhinsa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button