Labaran Duniya

Yanzu Yanzu Bidiyon Yadda Mutane Suka Yiwa Aisha Buhari Zanga Zanga Akan Kama Dalibin Da Yayi mata Bakar Magana A Twitter

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mutane Sun Fito Sunyi Aisha Buhari Kaca Kaca Akan abinda ta yiwa Dalibin makarantar daya zage ta.

A yanzu haka mutane da yawa Suna allah wadai da wannan abun da aisha Buhari ta Aikata domin a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akan cewa bai kamata tayi wanna hukunci ba.

A yanzu haka mutane da yawa sun bayyana ra’ayin su Akan wannan abun da yake faruwa kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga Duk abinda yake faruwa a yanzu haka.

Ga wannan Videon ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaji abinda ya faru a yanzu haka Kuma duk wanda zai fito yayi Magana baya goyan bayan aisha Buhari.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button