Labaran Duniya

Sheikh Nura Khalid Ya Cira Tsoro Yayi Kaca Kaca Da Aisha Buhari Akan Kama Dalibin Da Yayi Mata Martani A Twitter

Zazzafan Martani Sheikh Nura Khalid zuwa ga aisha Buhari Akan abinda ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin.

Babbar Magana Yanzu Yanzu Cikin rashin tsoro da kuma Ɓacin Rai Sheikh Nura Khalid ya fito yayi Magana Akan abinda yake faruwa Akan kama Dalibin makarantar daya zage ta.

A yanzu haka mutane da yawa Suna goyan bayan wanna Dalibin Akan wannan abinda ya Aikata a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda malam ya fito yayi Kaca Kaca da Aisha Buhari.

Kalli Bidiyon.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda wannan Bidiyon ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da wannan Video.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button