Labaran Duniya

Kafar Aisha Buhari Ta Karye Garin Dukan Yaron Daya Gaya Mata BaQar Magana A Twitter

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Kafar aisha Buhari ta karye garin dukar Aminu Wanda Yaci Mutunci ta kamar yadda a yanzu haka ga Cikakken Bayani akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu Wani labari ya zagaye duniya kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa aisha Buhari bai Kamata ta dauki wannan matakin ba Akan wannan bawan allah.

A yanzu haka iyayen wannan yaron sun bayyana cewa Basu da kudin daza suyi shara’a da Matar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Inda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaji Cikakken Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa aisha Buhari ba tayi daidai ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button