Labaran Duniya

Yanzu Yanzu An Tura Aminu Wanda Ya Zagi Aisha Buhari Gidan Yari Kalli Bidiyon Yadda Abun Ya Kasance

Innalillahi Yanzu Yanzu Kotu Ta Tisa Keyar Aminu Zuwa Gidan Yari kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi magana Akai..

A yanzu haka mutane da yawa sun fito Suna magana Akan cewa bai kamata aisha Buhari ta Aikata wannan abun ba domin a yanzu haka tasa mutane da yawa Suna zagin ta.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu Wani Matashi Mai Suna Aminu ya fito yayi Magana Akan cewa aisha Buhari taci kudin talakawa tayi kiba.

Wannan Maganar ba ta yiwa aisha Buhari Dadi ba hakane yasa a yanzu haka ta kasamashi kuma a yanzu haka Kotu ta zata dauki mataki akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaji abinda ya faru kuma a yanzu haka wasu da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button