Labaran Duniya

Yanzu Yanzu An Janye Dokar Yan Adaidaita Sahu A Kano Gwamnan Kano Ganduje Yayi

Alhamdulillah Yanzu Yanzu An Janye Dokar Da Gwamnan Kano Ya Sakawa Yan Adaidai ta Sahu.

kamar yadda ka sani dai a yau dinan aka kafawa yan keke nafe wata doka wacce mutane da yawa sun fito sunyi magana akai kuma a yanzu haka sai Gwamnan Kano Ganduje ya Janye wannan Dokar.

Mutane Da Yawa a yanzu haka sunyi farin ciki da wannan Janye Dokar da akayi wasu da yawa daga cikin mutanan Nigeria Suna magana Akan cewa anta kura musu.

Shugaban Hukumar kula Da Zirga-zirgar Ababen-hawa, KAROTA, Baffa Babba Dan’agundi ne ya sanar da hakan yayin taron manema labarai yanzu.

Ya ce an janye dokar ne saboda matuƙa baburan adaidaita-sahu ɗin sun yi biyayya kuma al’umma sun yi suka a kan dokar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button