Labaran Duniya

Aisha Buhari? Yadda Kotu Ta Tura Aminu Muhammadu Gidan Yari

Babbaar Magana Yanzu Yanzu Aisha Buhari ta saka an tura Aminu Gidan Yari Akan Zagin da kuma cin Mutunci da yayi mata.

A yanzu haka mutane da yawa sun fito Suna magana Akan cewa aisha Buhari bata kyauta ba Akan wannan abunda tasa Akayiwa wannan matashin ba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an samu Wani Matashi wanda a yanzu haka ya fito ya Zagi matar shugaban kasa Muhammadu Buhari kamar yadda ya Fada mata wata bakar magana.

Wannan Matashi ya bayyana cewa aisha Buhari tace kudin talakawa tayi kiba kamar yadda a yanzu haka ita kuma ta saka an kamashi kuma a yanzu haka yana Kurkuku.

A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin Zakaji Cikakken Bayani akai.

Full video,

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya faru a yanzu haka.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button