Kannywood

Tsakanin Ali Nuhu Da Dauda Kahutu Rarara Wa Yafi Kudi Tsakanin Su Kalli Bidiyon

Tsakanin Ali Nuhu Da Dauda Kahutu Rarara Waye yafi Kudi kamar yadda a yanzu haka ka biyomu domin zakaji wanda yafi arziki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Dauda Kahutu Rarara ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai.

Shima Ali Nuhu A yanzu haka ya kasance shahararan jarumi acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka yana da tarun masoya a duniya.

A yanzu haka mutane da yawa Suna musu Waye yafi Kudi Tsakanin su a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji wanda yafi arziki.

Full video,

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaji wanda yafi arziki tsakanin Rarara Da ali nuhu.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button