Hausa Music
Sani Ahmad – Kaunace Ta Hadamu (Download Mp3) Music Video

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Kaunace Ta Hadamu Official Video Download Mp3.
A yanzu Haka shahararan Mawaki Masana’antar Kannywood Sani Ahamad ya saki Wata Sabuwar Wakarsa Wacce A yanzu haka tayi Dadi Sosai.
A yanzu haka kasan cewa sani Ahmad ya kasance shahararan mawaki kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan wakar ta kasance.
Full Video Download,
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan wakar take kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna sauraron wannan wakar.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
www.sarkiloaded.com.ng