Hausa Music

Ahmad Delta – Kina Ruwa (Download Mp3) Music Video

Sabuwar Wakar Ahmad Delta – Kina Ruwa Official Video Download.

A yanzu haka shahararan Mawaki Masana’antar Kannywood Ahamad Delta Ya Saki Wata Sabuwar Wakarsa Wacce a yanzu haka Mutane Da Yawa Sunji Dadin Wannan Wakar.

A yanzu haka ga Video ka Kalla domin zakaga Yadda Wannan Video wakar Ya Kasance Domin a yanzu haka wannan wakar ta kafa babban tarishi a masana’antar kannywood.

Full Video,

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Video wakar ya kasance.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button