Hausa Music

Music; Salim Smart – Ke Nake So (Download Mp3)

Sabuwar Wakar Salima Smart Ke Nake So Official Music Download Mp3.

A yanzu haka shahararan mawaki Salim Smart Ya Saki wata sabuwar wakar wacce a yanzu haka wannan wakar tana nema kafa babban tarishi a masana’antar kannywood.

A yanzu haka ga audio wannan wakar ka saurara domin zakaji yadda wannan wakar ta kasance domin a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron ta.

Full Music Download,

Kamar yadda a yanzu haka ka saurari wannan wakar nasan cewa kaji yadda wannan wakar take kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna bibiyar wannan Wakar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button