Hausa Music
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker 2022 Download Mp3

Sabuwar Wakar Hamisu breaker kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu Hamisu breaker ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai.
A yanzu haka ya saki wata sabuwar wakar sa wacce a yanzu haka tana tashe sosai a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan wakar take.
Full Video,
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Video wakar ya kasance.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka