Hausa Music
Sanadin Labarina – Video (Download Mp3) Salim Smart

Sanadin Labarina Official Video Download.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu anyi wata sabuwar wakar acikin Shirin film din labarina kuma a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya domin Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron ta.
Wannan wakar a yanzu haka ta daukaka a duniya domin kasan cewa Shirin film din labarina yana samun maziyarta sosai a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan wakar take.
Full Video Download,
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan wakar ta ke.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
www.sarkiloaded.com.ng