Namenj – Bakin Kogi (Download Mp3) Music

Sabuwar Wakar Namej Official Music Bakin Kogi
A yanzu haka shahararan Mawaki Namej ya saki Wannan Sabuwar Wakar tasa kuma a yanzu haka ta daukaka a duniya domin a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron ta.
Kamar yadda a yanzu haka ka kasance dai kasan cewa Namej ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai.
A yanzu haka ga wannan wakar ka saurara domin zakaji yadda take.
Full Audio Music Download.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan wakar take kuma a yanzu haka mutane da yawa sunii dadin wannan wakar.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka
sarkiloaded.com.ng