Kannywood

Safara’u Ta Nuna Farin Ciki Akan Kama 442 da Ola A Kasar Niger Suna Kurkukun Yanzu

Safara’u ta nuna farin ciki da kama mawaki 442 kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya kasance.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu an Kama Mawaki 442 kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa Safara’u bata fito tayi magana akai ba a yanzu haka kuma ta Bayyana Wani video.

Wanda a yanzu haka wannan Videon yana nuna Safara’u Kwana Chasa’in tana cikin farin ciki kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa Hakan bai kamata ba domin ya Kamata ta nuna rashin jin dadin kamasu.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda Safara’u Kwana Chasa’in ta fito ta Bayyana wannan Video kuma a yanzu haka ya Jawo mata Cece Kuce a masana’antar kannywood a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda Safara’u Kwana Chasa’in ta fito tayi wannan Video kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button