Hausa Music

Lema Tasha Kwaya – Official Video Download Mp3 “Dauda Kahutu Rarara

Dauda Kahutu Rarara ” LEMA TASHA KWAYA VIDEO DOWNLOAD 2022.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu Dauda Kahutu Rarara Yayi wata sabuwar waka wacce a yanzu haka ta daukaka a duniya kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna bibiyar wannan wakar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan wakar Dauda Kahutu Rarara ya yitane dan bula Ahmed Tinubu Kuma a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya a yanzu haka kuma Yayi Video wannan wakar.

Full video Download,

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda wannan Video wakar ya kasance.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button