Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Garzali Miko Rasuwa Gaskiya Akai.

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Mutuwar Garzali Miko Yanzu Yanzu Gaskiyar Magana Akai kamar yadda a yanzu ga video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu Wani labari ya karade social media ana cewa Garza Miko ya rasu kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna karyata wannan maganar.

Wasu kuma a yanzu haka Suna cewa wannan maganar gaskiya ne a yanzu haka kasan cewa masoyan Garzali Miko sun Shiga Cikin Wani mawuyacin Hali.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Garza Miko ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu Tauraruwar su tana Haskawa sosai.

A yanzu haka kuma labarin mutuwar sa ta karade duniya a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai Kalli Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana akai kuma a yanzu haka Garzali Miko bai mutu ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button