Hausa Music

Dauda Kahutu Rarara – Kashim Da Tinubu (Download Mp3)

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu Dauda Kahutu Rarara ya kasance shahararan mawaki kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna bibiyar Dauda Kahutu Rarara domin babu wanda ya kaishi iya wakar Siyasa kamar yadda a yanzu haka yana da tarun masoya a duniya.

A yanzu haka yayi wata sabuwar waka wacce a yanzu haka ta daukaka a duniya kamar yadda a yanzu haka ga wannan wakar ka saurara domin zakaji yadda wannan wakar take.

Full Music,

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan wakar take kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna jin dadi wannan wakar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button