Hausa Music

Ali Jita – Daga Wasa Official Music Download Mp3

Ali Jita ” Daga Wasa” Official Music Download.

Yanzu Yanzu ali jita ya saki wata sabuwar waka kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ya kamata ka tsaya ka saurari wannan wakar domin tayi matukar Dadi sosai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu ali jita ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai a yanzu haka ga wannan wakar ka saurara.

Full Music Download,

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wanna wakar ta ali jita ta kasance.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button