Kannywood

Adam A Zango Da Ali Nuhu Sunsha Zagi Akan Kama Mawaki 442 A Kasar Niger

Babbar magana yanzu haka an Fara Zagin jaruman kannywood Akan kama mawaki 442 kamar yadda a yanzu haka ali nuhu da adam a zango Sunfi shan Magana.

kamar yadda ka sani dai a yanzu an kama mawaki 442 a kasar Niger kuma a yanzu haka an turashi kurkuku kuma a yanzu haka yana cikin mawuyacin Hali kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu 442 ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai.

Sai Wani Abu ya faru dashi kuma a yanzu haka mutane da yawa Basuji dadin Hakan ba a yanzu haka kuma wasu daga cikin masana’antar kannywood Basu fito sunyi magana akai ba.

Hakan ne yasa a yanzu haka ake zagin Adam a zango da ali nuhu a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya Kasance.

kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button