Kannywood

Rawar Iskancin Safara’u / 442 Yana Cikin Mawuyacin Hali A Kurkukun Niger

Bayyanar Wani video iskanci Safara’u ya Jawo Cece Kuce 442 yana cikin Wani mawuyacin Hali a Kurkukun Niger.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an kama 442 da abokin sa ola kamar yadda a yanzu haka suna Kurkuku a Kasar Niger Inda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana akai.

A yanzu haka kuma mutane da yawa Suna magana akan cewa ya kamata a Sakasu amma kuma a yanzu haka a dokara kasar Niger bada bada damar Sakin su ba.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan labarin ya ke Akan kama 442 kuma a yanzu haka indai ka kalli wannan Video Zakaji Bayani akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun Yake kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa ya Kama a sake su.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button