Hausa Music

Nura M Inuwa – Yarda 2023 Latest Hausa Song Download Mp3

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa 2023 Kamar yadda a yanzu haka Ya Saki Wannan Wakar A Yau.

A yanzu kasan cewa nura M Inuwa ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai.

A yanzu haka ya saki sabuwar wakar wacce a yanzu haka ta rikita makiyan sa a yanzu haka ga wannan wakar ka saurara domin zakaji yadda wannan Wakar ta kasance.

Full Music Download,

Kamar yadda a yanzu haka ka saurari wannan wakar nasan cewa kaji yadda wa wannan wakar ta kasance kuma a yanzu haka wannan wakar tana matukar Haskawa a duniya,

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button