Hausa Music

Nura M Inuwa – Daga Ni Sai ke 2023 _ Latest Hausa Song Download Mp3

Nura M Inuwa Daga Ni Sai ke Official Music 2023.

A yanzu haka shahararan mawaki nura M Inuwa Ya saki Wata Sabuwar Wakarsa Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna bibiyar wannan wakar.

Kanar yadda ka sani dai a yanzu haka nura M Inuwa ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai a yanzu haka yayi wata sabuwar wakar mai Suna Daga Ni Sai ke.

Full Music Download.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button