Mahaifin 442 Yayi Magana Akan Kama Dan’sa Da Akayi A Niger Yayi Kaca Kaca Da..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mahaifin 442 yayi Magana Akan kama 442 da akayi Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
kamar yadda ka sani dai a yanzu haka an Kama mawaki 442 kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa bai kamata a kamashi ba sai dai a kuma ya karya doka.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka 442 ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana matukar Haskawa sosai.
A yanzu haka kuma an kama mawakin a Niger a yanzu haka kuma Mahaifin sa ya fito yayi Magana Akai a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga abinda ya faru.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda Mahaifin 442 ya bayyana.
kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka