Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Mutuwar Rabi’u Rikadawa Baba Dan Audu Gaskiyar Magana

Innalillahi Wa’inna ILAIHI Raji’un Yanzu Yanzu wannan itace gaskiyar magana Akan mutuwar Rabi’u rikadawa.

A yanzu haka Wani labari ya karade social media ana cewa allah ya yiwa Jarumin kannywood rasuwa Rabi’u rikadawa a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Sun San cewa Rabi’u rikadawa ya kasance shahararan jarumi acikin masana’antar kannywood.

Kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai a yanzu masoyan sa sunji labarin mutuwar tasa a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akai.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana akai Kuka a yanzu haka yana raye domin bai mutu ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button