Hausa Series
LOKACI SEASON 1 EPISODE 8 ORIGINAL VIDEO

Lokaci Episode 8 ORIGINAL VIDEO kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan Shirin film din ya kasance.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu wannan Shirin film din na Lokacin ya kasance shiri mai dogon zango wanda a yanzu haka babu kamar sa.
A yanzu haka a wannan satin anyi Gwarama Sosai acikin film din a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan Shirin film din ya kasance a wannan satin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
www.sarkiloaded.com.ng