Hausa Music

Kawu Dan Sarki – New Song Download Mp3

Sabuwarcwajar kawu Dan Sarki kamar yadda a yanzu haka ya saki Wannan wakar domin masoyan sa a yanzu haka zamu saka maka wannan wakar ka saurara.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu kawu Dan Sarki ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai kuma a yanzu haka mutane da yawa suna son wakar sa.

A Yana haka wannan sabuwar wakar da kawu Dan Sarki ya saki ta karade duniya a yanzu haka ga wakar ka saurara.

Full Audio Music,

kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button