Hausa Music
Ahmad Delta – Nurul Qalbi (Official Audio Music) Download Mp3

Sabuwar Wakar Ahmad Delta Nurul Qalbi Official Audio Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Ahmad Delta ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood domin a yanzu tauraruwar sa tana Haskawa sosai.
A yanzu haka yayi wata sabuwar waka mai Suna Nurul Qalbi Kamar yadda a yanzu haka ga audio wakar ka saurara domin zakaji yadda wakar tayi Dadi sosai.

Full Audio Music,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
www.sarkiloaded.com.ng