Labaran Duniya

Maganin Saurin Kawowa, Karin Ruwan Maniy Kankancewar gaba da Saurin Inzali

Maganin kankancewar gaba da saurinkawowa kurajen gaba da kaikayin matsematsi.

Yar’uwa sirrin abu ne Mai muhimmi a zamantakewar ta aure, ke dai kula da kanki da gyara jikinki a koda yaushe mahadan wannan sirrin shine.

1, nono
2,zuma
3, dabino

da farko ki samu dabino mai kyau sai ki cire kwallon, sai ki sa dabino a cikin nono ki barshi ya jiku sai ki markada shi, sannan ki kawo zumarki mai kyau ki zuba a ciki sai ki rikka shan kofi daya da safe daya da yamma zuwa kwana (7) to hakika yar’uwa Zaki ga yadda Zaki rika naso na ni’ima a jikinki.

YAR GATA MAIGIDA

yar’uwa wannan wani hadin ne na musamman in kina yin sa ya Bi jikinki to ni’imar da Zaki samu ba karrama bace.

1,zuma
2,citta
3,tufah ( Apple )
4,ya’yan kankana

da farko ki samu citta ya’yan kankana sai ki daka su yayi laushi, daga nan sai ki samu tufah (apple) kamar biyu ko uku sai ki markada ta,

Sai ki samu zuma ki mai kyau sai ki zuba a ciki tare da Rabin karamin cokali na garin citta, babban cokali na garin ya’yan kankana, sai ki zuba ki juya su sai a rikka shan babban cokali uku safe da yamma akoda yaushe.

ki dinga shan mai kyau duk lokacin da zaki kwanta sabida zuma tana saukar da Ni’ima har zuwa farjinki ba tare da dandanonta ya gushe ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

www.sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button