Labaran Duniya

MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA/ Sanyin Gaba

MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA.

DON GIRMAN ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI SHARE.

AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.

ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI.

1,. Jin Zafi Lokacin Jima’i

 1. Kaikayin Gaba
 2. Fitar farin ruwa agaba
 3. Gushewar Shaawa
 4. Warin GABA.

ALAMOMIN SANYI NA MAZA.

1,Kankancewar Gaba

 1. Saurin Inzali
 2. Kaikayin Matse matsi
 3. Kaikayin Gaba
 4. Gushewar Shaawa
 5. Da Sauransu.

ABINDA ZA’A NEMA

1- A samu namijin goro guda 5.
2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
3- a samu tafarnuwa guda 3 ko.
4- lemon tsami guda 1

Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.

Insha Allahu zaa sami waraka

Domin samun magungunan mu haddadu sai a tuntube mu

MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA

DON GIRMAN ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI SHARE.

AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.

ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI

1,Jin Zafi Lokacin Jima’i

 1. Kaikayin Gaba
 2. Fitar farin ruwa agaba
 3. Gushewar Shaawa
 4. Warin GABA.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button