Kannywood

Innalillahi An Kama 442 Da Ola Of Kano A Kasar Niger An Tura su gidan Kurkuku

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu An Kama 442 da ola a Niger Kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka 442 ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka ana sauraron wakokin sa domin ya iya waka sosai.

A yanzu haka kuma Wani labari mara Dadi ya karade social media kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki da wannan labarin wasu kuma Basuyi farin ciki ba.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Basu san Dalilin Kama mawaki 442 ba Amma kuma a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Dalilin da yasa aka Kamashi ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji Dalilin Dayasa aka kama mawaki 442 kuma a yanzu haka muna jiran amsarka a kasan wannan Video.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Sarkiloaded.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button