Technology

Ali Nuhu Ya Maka Hannatu Bashir A Kuto Yanzu Yanzu Akan Wani Abun

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Ali Nuhu Ya Maka Hannatu Bashir a kotu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a jiya Wani labari mara Dadi ya zagaye duniya kuma a yanzu haka Duk Inda zaka zaga zakaji ana wannan labarin Inda a yanzu haka wasu mutane da yawa Basu san Dalilin Rigimar ba.

A yanzu haka kasan cewa Duk Wani babban Jarumi acikin masana’antar kannywood sai an biyashi kafin a sakashi acikin film kuma a yanzu haka mutane 2 ali nuhu da adama a zango Suna daya daga ciki.

Hannatu Bashir ta kasance tana shirya film kuma tana yawan dakko manyan jarumai a yanzu haka ta yiwa ali nuhu magana Akan cewa zata Fara Daukar Sabon Shirin film din ta.

Kuma ali nuhu ya amsa mata da cewa zai Shiga Cikin film din kuma a yanzu haka sai kyau mutane sukaci karo da labarin cewa ali nuhu ya makata a kotu Akan Maganar banza da tayi masa.

A yanzu haka dai wannan Magana ta Fusata masoyan Hannatu Bashir Akan wannan abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane Suna cewa bai kamata ace ali Nuhu ya kaita Kuto ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button