Hausa Music

Sadiq Saleh – Fana’e (Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar Sadiq Saleh Fana’e Official Audio Kamar yadda a yanzu haka ga wannan wakar ka saurara domin zakaji yadda wannan wakar take kuma a yanzu haka Tanna daya daga cikin album din da mawakin ya saki a wannan shekara,

Masoyan Sadiq Saleh Suna cewa a yanzu haka shine na daya acikin mawakan masana’antar kannywood domin. A yanzu haka babu Wani mawaki da yake tashe kamar sa a yanzu haka ga audio wakar.

Full Audio,

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button