Kannywood

Auren Rukayya Dawayya Da Afakallahu! Ali Nuhu Yayi Zazzafan Martani Akan

Auren Rukayya Dawayya Da Afakallahu Ali Nuhu Yayi Zazzafan Martani Akan Wani Matashi Kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

A yanzu Yanzu Maganar auren jarumar masana’antar kannywood Rukayya Dawayya da Afakallahu ya Karade Duniya kamar yadda. a yanzu mutane da yawa Suna farin ciki wannan auren.

Mutane Da Yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa za ayi gagarumin Biki a masana’antar kannywood wanda ba a taba yin saba a Wani labarin kuma na daban ali nuhu yayi Zazzafan Martani Akan Wani Matashi.

Wannan Matashin yayi wata wallafa a shafin facebook kamar yadda Ya Yiwa ali nuhu kazafi shi kuma a yanzu haka ali nuhu yayi magana Akan abinda yace kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun Yake Kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa haka ya Kamata yayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button