Amarya Ta Rasu Ana Saura Sati Biyu A Daura Aurenta Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labari Mara Dadi Domin a yanzu haka ya kamata ka tsaya ka karan ta wannan labarin.
A yanzu haka mutane da yawa sunci karo da wannan labarin wasu kuma a yanzu haka Basu san abinda Yake Faru ba ya kamata ka san abinda Yake Faru a yanzu haka domin zai maka matukar amfani.
Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-yanzu Na Cewa, Wata Budurwa Ta Rasu Saura Ana Saura Sati Biyu A Daura Aurenta.
Kamar Yadda Muka Samu Wannan Rahoto Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto Wanda Aka Wallafa A Shafin Rariya.

Allah ya yi wa wannan yarinyar mai suna Aisha S Gobir rasuwa a sanadiyar haɗarin motar ya faru da ita da yayarta a hanyarsu ta zuwa Birnin Kebbi wajen ziyarar ‘yan uwansu.
Tuni ita yayarta ta rasu bayan haɗarin, sannan daga bisani ita ma Ƙanwarta Aisha S Gobir Allah ya ɗauke rayuwarta a jiya a yanzu haka ga hoton wannan matar ka Kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan hoton na wannan matar nasan cewa kaganta kuma a yanzu haka muna fatan allah ya jikanta da Rahama amin summa ameen.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com