Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihi; Bidiyon Yadda Wani Ya Nemi Jarumi Ali Nuhu Akan Ya Cika Masa Burin Sa Ya Bashi Naira Miliyan 2

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani Tsohon Mutum ya fito ya bayyana cewa yana bukatar naira Miliyan 2 a wajan ali nuhu domin zaija jari kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kamata jaruman kannywood su ringa tausayawa talakawa domin Suna wulakanta masoyan su.

A yanzu haka Wani masoyin ali nuhu ya fito ya nemi Ya Bashi Miliyan 2 Domin zaija jari A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji abinda ya faru.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan maganar take a yanzu haka kai a yanzu haka me zaka iya cewa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button