Tirkashi’ Yanzu Yanzu Naziru Sarkin Waka Ya Fito Ya bayyana Cewa Duk Wanda Ya Kara Fitowa Ya Zageshi

Babbar magana yanzu Yanzu Naziru Sarkin Waka ya bayyana Wani Abu wanda a yanzu haka ya Jawo Cece Kuce kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan Naziru Sarkin Waka Akan cewa yana Shiga cikin rigimar da babu Ruwan sa.
A yanzu haka Naziru Sarkin Waka ya bayyana cewa ana Masa abun da Baya jin dadi kamar yadda a yanzu haka ya fito shafin tiktok yayi Wani Zazzafan video kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka ya bayyana cewa Duk wanda ya kara zagin sa sai ya kulle mutum.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com