Labaran Duniya

Bidiyon; Bello Turji Ya Saki Zazzafar Wasika Ta Neman Sulhu Kalli Abinda Ya Faru

Babbar Magana Yanzu Yanzu Bello Turji Shugaban Yan Bindiga Ya saki Zazzafan Video Kamar yadda a yanzu haka zamu zaka maka video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna Suna magana Akan cewa ya Kamata a dauki mataki Akan bello Turji domin yana abinda bai daceba ba.

Kamar yadda a yanzu haka kasan cewa yana kashe Mutane wadan da Basuji ba Basu Gani ba a yanzu haka ga Video ka kalla domin Zakaji yadda bello Turji ya nemi sulhu.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wanna abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan wannan abun da yake faruwa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button