Kannywood

Innalillahi; Bidiyon Yadda Wasu Matasa Suka Fusata Akan Naziru Sarkin Waka Zasuyi

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Wasu Matasa Sun Fusata Akan Naziru Sarkin Waka kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a Kwanannan mawaki Naziru Sarkin Waka ya fito ya bayyana cewa Duk wanda ya kara fitowa ya zageshi sai ya kulle shi kamar yadda a yanzu haka Matasa da yawa sun fito sunyi magana Akai.

A yanzu haka mutane da yawa sun fito sun Zagi Naziru Sarkin Waka kuma sunce Duk abinda Zai Faru sai dai ya faru a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya faru.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa sun bayyana cewa Naziru Sarkin Waka Yayi Musu daidai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button