Hausa Music
Sani Ahmad 2022 – Ke Malama Ce Hausa Song

Sabuwar Wakar Sani Ahmad Me Malamace Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya domin a yanzu Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron wannan wakar domin ta daukaka a duniya.
A yanzu haka kasan cewa sani Ahamad ya kasance yana daya daga cikin Manyan mawaka acikin masana’antar kannywood wanda a yanzu haka babu kamarsa a yanzu haka ga Video ka kalla
Kuce gana da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com