Hausa Music
Hamisu Breaker 2022 – Tallafa Mini (Hausa Song)

Hamisu Breaker Yanzu Yanzu ya saki sabuwar waka kamar yadda a yanzu haka ga Video wannan wakar ta kalla domin zakaga yadda wannan wakar ta kasance.
A yanzu haka kasan cewa Hamisu Breaker ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai a yanzu haka ga Video ka kalla.
Full Video,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode Digitalskil.com