Hausa Music
Auta Mg Boy – Ta Bani (Official Video) 2022

Auta Mg Boy Tabani Official Video Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin wannan wakar a yanzu haka ta daukaka a duniya domin Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron wannan wakar.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka auta Mg Boy ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar sa tana Haskawa sosai a yanzu haka yayi wata sabuwar wakar.
Full video,
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com