Hausa Music
Sani Ahmad – Sai Da ke (Official Video) 2022

Sabuwar wakar Sani Ahamad sai dake kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma a yanzu haka yayi video wannan wakar a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka sani Ahamad ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood domin a yanzu yana daya daga cikin Manyan mawaka acikin masana’antar kannywood.
A YANZU haka yayi wata sabuwar wakar ga Video ka kalla.
kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe Digitalskil.com