Kannywood

Bidiyon; Shagalin Bikin Amiran Sanda Acikin Sirri Yayi Matukar Gargiza Matan Kannywood

Shagalin Bikin Amiran Sanda kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin auren ta Domin a yanzu haka wasu Suna magana Akan cewa tayi daidai domin Duk wata mace yafi Dacewa ta zauna a gidan mijinta.

A yanzu haka Wani labari ya karade social media ana cewa amiran sanda tayi aure amma kuma wasu da yawa Suna karyata wannan maganar amma kuma a yanzu haka gaskiya itace tayi aure.

A yanzu haka ga Video shagalin Bikin domin kaga yadda wannan abun ya kasance.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button